Min menu

Pages

labaran duniya

Yanzu yanzu yan bindinga suka shiga wani gari a Jihar Kebbi
 Yanzu yanzu yan bindiga sun shiga wani kauyen Nayelwa dake jihar Kebbi. Yan bindiga sun shiga wani kauye a jihar Kebbi dake Nijeriya harma ...
read more
An sake samun matar aure ta kashe mijinta har lahira bisa wani karamin dalili.
 Ta kashe mijinta har lahira saboda wannan dalilin kawai An  sami Wani labari mai matukar rikitarwa daya dauki kwanaki yana zagaya a kafafan...
read more
ABAR ABDULJABBAR KABARA YACI GABA DA KARATUNSA CEWAR MAJALISAR MALAMAN KANO
Majalisar Malaman Musulunci ta Najeriya Ta bukaci Ganduje Ya dage Takunkumin da Ya Sakawa Sheikh Abduljabbar  Majalisar Malaman Addinin Musu...
read more
Kalli abinda wannan saurayin yaiwa wannan budurwa kawai domin taki fada masa sunanta
 Wani saurayi ya yiwa budurwa aika aika saboda kawai ya nemi ta fada masa sunanta taki. Wannan al'amarin ya faru ne lokacinda saurayin y...
read more
An kusa kawo karshen ta'addanci da matsalar tsaro a arewa
 Indai matsalar rashin tsaro ne da kuma ta'addancin dake faruwa a arewa ne to sun kusan zuwa karshe.. Wani babba kuma jagoran bataliyar ...
read more
Duk mai amfani da Bank yayi saurin sanin wannan kafin wani lokaci
 Idan har kana amfani da Bank to zama bai kamaka ba in baka san wannan ba Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya fitar da sabon tsarin na cajar zun...
read more
Abubuwa guda goma da duk wata mace ke bukatar ji daga gurin na miji
Abubuwa da duk wasu mata ke bukatar ji daga gurin samari  Akwai abubuwa da duk wata budurwa ke bukatar ji daga gurin na miji saurayi wanda i...
read more
Ƴan Najeriya za su soma biyan harajin sayen katin waya ta banki
Ƴan Najeriya za su soma biyan harajin sayen katin waya ta banki Babban bankin Najeriya ya bijiro da sabon tsarin haraji kan kwastamomin da k...
read more
Saurayi ya bindige budurwarsa har lahira
 Me yai zafi? Saurayi yasa bindiga ya harbe budurwarsa. Yan bindinga sun bukaci su kwanta da wata amarya a daren farko Wani al'amarin ma...
read more
Darikar Tijjaniyya Ta Musanta Nada Tsohon Sarkin Kano Sanusi Khalifan Tijjaniyya Na Nijeriya.
  BAYA DA KURA: Darikar Tijjaniyya Ta Musanta Nada Tsohon Sarkin Kano Sanusi Khalifan Tijjaniyya Na Nijeriya. Sheikh Mahi Nyass, shugaban da...
read more
Abin ya dawo magidanta kuyi hankali da matanku
An kuma!Wani mutum yayi nasarar kufcewa mutuwa a hannun matarsa saidai duk da haka tabar masa abinda bazai manta da ita ba A ranar 8 ga wata...
read more
Yan bindiga sun sake debe wasu dalibai a jihar Kaduna
 Yan bindigar sun kuma yin awun gaba da wasu daliban wata makaranta a jihar Kaduna. Majiya mai karfi ta tabbatar da aukuwar wannan labarin A...
read more
Abin mamaki dubi yadda wannan matar taiwa jaririn nan dan kwana daya da haihuwa bayan ta sace shi
 Wani abin mamaki daya faru ga wata mata data saci yaro dan kwana daya da haihuwa. Yanzu dai a kasar nan marasa gaskiya kara yawa suke hakam...
read more
Wani saurayin ya kashe duk kudinsa a kan wata budurwa amma daga karshe kalli abinda tai masa kai yan mata sai a hankali
Ya durkusa har kasa gabanta cikin mutane amma dubi abinda tai masa Nayi amfani da duk kudina a kanta domin ta aure ni saurayin yace. Saurayi...
read more
Badan da Buhari ba da babu mai iya bacci a Nijeriya inji wani minister
Babu mai iya bacci a Nijeriya da badan Buhari ba inji wani minister Wani ministan Buhari yace badan da Buhari ba da mutane bazasu iya koda b...
read more
Sun kasheta tare da binne gawarta
Abinda ya faru bayan sun kashetan shine yafi bewa kowa mamaki Masu garkuwa sun kasheta tare da binneta saidai duk da haka wani abu ya faru W...
read more
Allahu Akbar! Gobara taci rayukan wasu yara guda uku
Gobara tayiwa wani magidanci mummunar barna  Allah sarki, an samu iftila'in gobara a wani gida a jihar katsina inda tai sanadiyar mutuwa...
read more
Dubun wani barawo ya cika saidai hukuncin da akayi masa yasa mutane sun tausaya masa
 Dubun wani barawo ta cika saidai hukuncin da akai masa yayi zafi da yawa Mutanen sunce wannan hukuncin shine daidai dashi bayan sun kamashi...
read more
TONA ASIRIN ZINDIKI ABDULJABBAR KABARA
JANA'IZAR AƘIDAR 'YAN KOGON HALAKA, ZINDIƘI ABDULJABBAR ASIRINSA NACI GABA DA TONUWA!  Kwararren Malamin Sunnah a fagen Qur'ani ...
read more
Yarinya yar shekara 15 ta dauki mummunan mataki ga wanda yai mata fyade
 Wata yarinya yar kimanin shekaru goma sha biyar ta dauki mummunan mataki ga mutumin da yayi mata fyade. Matakin da yarinyar ta dauka ita sh...
read more