Min menu

Pages

Abin mamaki dubi yadda wannan matar taiwa jaririn nan dan kwana daya da haihuwa bayan ta sace shi

 Wani abin mamaki daya faru ga wata mata data saci yaro dan kwana daya da haihuwa.Yanzu dai a kasar nan marasa gaskiya kara yawa suke hakama masu laifi kara karuwa suke.


Yau munzo muku da labarin wata mata data saci jariri sabuwar haihuwa kuma take shirin guduwa dashi.


Abin mamaki bayan tayi nasarar sace jaririn saita sanya shi cikin jaka domin ta gudu dashi.


Tayi amfani da jaka irinta hannu wajen boye jaririn data sata tana shirin guduwa.


Saidai asirinta ya tonu hakan yasa mutane da yawa suka rufo kanta suna shirin yi mata illa to amma dake akwai police station kusa jami'an tsaro sun zo sun tafi da ita can domin ta amsa tambayoyi.


Wannan al'amarin ya faru ne a Port Harcourt jihar RiversComments