Min menu

Pages

Wani saurayin ya kashe duk kudinsa a kan wata budurwa amma daga karshe kalli abinda tai masa kai yan mata sai a hankali

Ya durkusa har kasa gabanta cikin mutane amma dubi abinda tai masaNayi amfani da duk kudina a kanta domin ta aure ni saurayin yace.


Saurayin ya durkusawa budurwar har kasa gaban mutane yana kuka saboda taki amincewa da alkawarin da tayi masa na aure.


A cikin wani bidiyo da aka saki an nuno saurayin gaban mutane yana kuka a gaban wata budurwa akan ta taimaka masa ta dawo da alkawarin auren da sukai.


To saidai yarinyar taki aminta harma tana kokarin kunyatashi gaban mutane.


Harma tana fada masa wasu maganganu na izgili da cin fuska tare da tozartawa.


Mutanen dake wajen sunyi kokarin daga saurayin da yake durkushe gaban yarinyar yana kuka amma yaki tashi.Saurayin ya kashe mata manyan kudade duk domin ta aure shi amma daga karshe taki amincewa wanda hakan yasa saurayin ya bita har cikin mutane tare da durkusa mata yana bata hakuri akan ta amince ta cika alkawarin data dauka masa


Kalli bidiyon anan

Comments