Min menu

Pages

Yarinya yar shekara 15 ta dauki mummunan mataki ga wanda yai mata fyade

 Wata yarinya yar kimanin shekaru goma sha biyar ta dauki mummunan mataki ga mutumin da yayi mata fyade.Matakin da yarinyar ta dauka ita shine daidai a cewarta.


Mutumin yayiwa yarinyar fyade to saidai ta dauki mataki mafi muni a kansa ta hanyar harbeshi da bindingar sa.


Lamarin ya faru ne a South Africa bayan da mutumin yaja yarinyar zuwa wani guri ko kuma ince jeji yai mata fyade da karfi.


To saidai tayi yunkurin daukar bindingar sa dake yashe a kasa ta harbeshi har lahira da ita.


Lamarin da ya dauki hankulan mutane kowa ya fara fadar albarkacin bakinsa.


Wasu na cewa abinda yarinyar tayi shine daidai yayinda wasu kuma ke cewa batai daidai ba.

Comments