Min menu

Pages

Kalli abinda wannan saurayin yaiwa wannan budurwa kawai domin taki fada masa sunanta

 Wani saurayi ya yiwa budurwa aika aika saboda kawai ya nemi ta fada masa sunanta taki.Wannan al'amarin ya faru ne lokacinda saurayin ya nemi budurwar tayi masa magana ko kuma ta fada masa sunanta bata kulashi ba.


Yadda abin ya faru shine matar ta shiga taxi ne sai suka hadu wannan yasa ya fara mata magana ko yake nemanta da zance amma itan sai tai mirsisi taki kulashi abinda ya bata masa rai kenan.


Wannan shine yasa yai amfani da wani abu mai tsini ya yanketa a fuska sannan ya fara magana da karfi cewar yarinyar barauniya ce abinda ya jawo yaita dukanta kenan harya kumbura mata fuska.


To dai daga karshe anyi nasarar kama saurayin kuma an tabbatar da laifinsa ne yanzu haka yana police station.


Wannan al'amarin ya faru ne a Port Harcourt .

Comments