Min menu

Pages

Allahu Akbar! Gobara taci rayukan wasu yara guda uku

Gobara tayiwa wani magidanci mummunar barna Allah sarki, an samu iftila'in gobara a wani gida a jihar katsina inda tai sanadiyar mutuwar wadannan yaran dake jikin photunan.An tabbatar da cewa yaran guda uku ne suka mutu sanadin gobarar.


Bayan asarar yaran gudanma gaba daya ya kone.


Mahaifin yaran yace a taimaka a saka shi cikin addu'a bisa wannan iftila'in daya fada masa.


Allah ya jikan mutanen da suka rasu shi kuma Allah ya mayar masa da alkhairin abinda ya rasa.

Comments