Min menu

Pages

Yan bindiga sun sake debe wasu dalibai a jihar Kaduna

 Yan bindigar sun kuma yin awun gaba da wasu daliban wata makaranta a jihar Kaduna.Majiya mai karfi ta tabbatar da aukuwar wannan labarin


A yau ne aka samu labarin yan bindinga sun sake yin gaba da daliban wata makarantar firamare dake burnin gwari jihar Kaduna.


Kamarin tsaro dai sai famar sake tabarbarewa yake a yankin arewa inda zaiyi wuya a wayi gari ba tare da anji wani labari marar dadi ba ya faru.Comments