Min menu

Pages

Saurayi ya bindige budurwarsa har lahira

 Me yai zafi? Saurayi yasa bindiga ya harbe budurwarsa.


Yan bindinga sun bukaci su kwanta da wata amarya a daren farko

Wani al'amarin mai ban mamaki ya faru a wani gari dake cikin karamar hukumar Jahun ta jihar Jigawa inda wani saurayi yai amfani da bindinga ya harbe budurwarsa.

Wata budurwa ta harbe wani da yai mata fyade

Wannan abin al'ajabi ya faru ne ranar asabat inda budurwar taje gidan kawunta


Inda akayi zargin cewa saurayin nata mai suna muhd sani ya bita har gidan kawun nata ne ya harbeta da bindinga a baya lokacin da take wasa.


Inda ya dauki bindigar kawun nata ya harbeta ta mutu har lahira.

Jami'an tsaro sun tabbatar da aukuwar wannan abin.


Asp Zubairu Aminuddin Isma'il yace bayan sun samu labarin rundunar yan sanda tayi kokarin kai yarinyar asibiti inda aka tabbatar da mutuwar budurwar.


Duniyar labari taku ce

Comments