Min menu

Pages

Dubun wani barawo ya cika saidai hukuncin da akayi masa yasa mutane sun tausaya masa

 Dubun wani barawo ta cika saidai hukuncin da akai masa yayi zafi da yawaMutanen sunce wannan hukuncin shine daidai dashi bayan sun kamashi.


Wani barawo daya damu mutane rana ta baci gareshi ya shiga hannu, wannan yasa suka fara gana masa azaba domin su wahalar dashi.


Sun samu danyen barkono da tattasai suka bashi yana ci sannan suka kawo ruwan zafi suke sakawa dole tasha.


Ga yadda abin ya kasance cikin wannan bidiyon dake kasa.


Ku kalli hukuncin anan

Comments