Min menu

Pages

Yanzu yanzu yan bindinga suka shiga wani gari a Jihar Kebbi

 Yanzu yanzu yan bindiga sun shiga wani kauyen Nayelwa dake jihar Kebbi.Yan bindiga sun shiga wani kauye a jihar Kebbi dake Nijeriya harma sunyi nasarar yin awun gaba da matar mai garin.


Garin Nayelwa dai yana cikin karamar hukumar Kalgo ne ta jihar Kebbi.Saidai majiya mai karfi ta nuna yan bindingar sun dauke matar mai unguwar ko hakimin kauyen.Yan bindiga dai sun takurawa mutane da dauke dauke ko garkuwa inda ya zama ruwan dare a ko ina yanzu.

Comments