Min menu

Pages

Abinda ya faru bayan sun kashetan shine yafi bewa kowa mamaki


Masu garkuwa sun kasheta tare da binneta saidai duk da haka wani abu ya faruWani lokacin idan wasu mutanen sukai wani abun sai kaga gaba daya babu hankali ko tunani a ciki. 

Abinda wadannan masu garkuwar sukai ko kadan baiyi tsari ba.

Sun naimi a basu miliyoyin kudi bayan an basu kuma suka kashe matar sannan suka haka rami suka binne ta.

Wannan lamarin ya faru ne a Jihar Delta ta Nigeria.

Kuma abin mamaki ma mutumin daya dace matar ya santa ta sanshi wannan shine dalilin da yasa yai kisan sannan ya binneta.

Yanzu lamarin satar mutane yayi tsanani a dukkannin bangarori na Nijeriya wanda sai anyi da gaske kafin a shawo kan wannan matsalar.


Ga duk mai bukatar ganin asalin labrin yadda ya faru ya danna koren rubutun dake kasa.

Comments