Min menu

Pages

android

Karanta Sabbin Jahohi 20 da za'a kirkira a Nigeria
Abdulraheem Tv 08 August 2021
 Karanta Sabbin Jahohi 20 da za'a kirkira a Nigeria Kwamitin Majalisar Dattawa akan sake dubi akan Kundin tsarin Mulki ya bada shawarar ...
read more
Yana da matuƙar wahala ka samu ɗan Najeriyan da bai samu tallafin gwamnatin tarayya ba a lokacin kullen Corona, inji Sadiya Umar Faruk
Abdulraheem Tv 08 August 2021
 Yana da matuƙar wahala ka samu ɗan Najeriyan da bai samu tallafin gwamnatin tarayya ba a lokacin kullen Corona, inji Sadiya Umar Faruk Ni  ...
read more
Kamin Ki Amince Da Soyayyan Namiji Kiyi Nazarin Wadannan Abubuwan
Abdulraheem Tv 07 August 2021
 Kamin Ki Amince Da Soyayyan Namiji Kiyi Nazarin Wadannan Abubuwan:   Wasu 'yan matan da zaka Kwana kana tambayrsu me yasa suke son wand...
read more
Na Shirya Barin Makarantata Domin Nasamu Damar Baiwa Saurayina Kulawa Ta Musamman
Abdulraheem Tv 06 August 2021
 Na Shirya Barin Makarantata Domin Nasamu Damar Baiwa Saurayina Kulawa Ta Musamman  Wata matashiyar budurwa yar asalin jihar Kano, mai suna...
read more
 Wata mata ta kadu matuka bayan data gane mijinta yana kwanciya da mahaifiyarta
Abdulraheem Tv 06 August 2021
 Wata mata ta kadu matuka bayan data gane mijinta yana kwanciya da mahaifiyarta Wani saurayi ya turawa budurwarsa dubu dari uku domin tayi s...
read more
LABARI DA ƊUMI ƊUMIN SA! Kwana daya da ziyartar shugaban sojoji jihar zamfara dubi abinda ya faru
Abdulraheem Tv 06 August 2021
 LABARI DA ƊUMI ƊUMIN SA! Kwana daya da ziyartar shugaban sojoji jihar zamfara dubi abinda ya faru Kwana daya da ziyarar shugaban Hafsan soj...
read more
Wani saurayi ya turawa budurwarsa dubu dari uku domin tayi sana'a amma dubi abinda tayi da kudin.
Abdulraheem Tv 05 August 2021
 Wani saurayi ya turawa budurwarsa dubu dari uku domin tayi sana'a amma dubi abinda tayi da kudin... Wani saurayi ya kadu matuka lokacin...
read more
TA FADA RIJIYA SABODA ZA AI MATA KISHIYA
Abdulraheem Tv 04 August 2021
TA FADA RIJIYA SABODA ZA AI MATA KISHIYA Wata mata da ke zaune a garin Azare jihar Bauchi ta dira rijiya saboda tsananin bacin rai. Matar wa...
read more
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNW WataBudurwa Ta Mutu Suna Tsaka Da Fasikanci A Cikin Mota
Abdulraheem Tv 04 August 2021
 INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNW WataBudurwa Ta Mutu Suna Tsaka Da Fasikanci A Cikin Mota Dailytrust ta ruwaito cewa Mutuwa ta ...
read more
WATA SABUWA: Bai Kamata A Rinka Kashe Sauro Ba
Abdulraheem Tv 04 August 2021
 WATA SABUWA: Bai Kamata A Rinka Kashe Sauro Ba Wani baturen kasar France mai fafutukar kare hakkin dabbobi, Aymeric Caron ya shawarci mutan...
read more
Yadda Na Haɗu Da Hushpuppi Har Na Yi Masa Dillancin Riguna Da Huluna – Abba Kyari
Abdulraheem Tv 03 August 2021
 Yadda Na Haɗu Da Hushpuppi Har Na Yi Masa Dillancin Riguna Da Huluna – Abba Kyari “Abbas wanda daga baya mu ka gano ana kiran sa Hushpuppi,...
read more
Zamu kori duk wani Ma'aikaci da muka kama yana fidda takardun Gwamnati a Kafafen Sadarwa na zamani--inji Gwamnatin Tarayya
Abdulraheem Tv 03 August 2021
 Zamu kori duk wani Ma'aikaci da muka kama yana fidda takardun Gwamnati a Kafafen Sadarwa na zamani--inji Gwamnatin Tarayya Gwamnatin Ta...
read more
Yankin Arewacin Najeriya Zai Shiga Cikin Halin Mafi Zama da Yunwa a Duniya~Inji WFP
Abdulraheem Tv 01 August 2021
 Yankin Arewacin Najeriya Zai Shiga Cikin Halin Mafi Zama da Yunwa a Duniya~Inji WFP Kungiyar abunci ta duniya WFP ta sanya yankin Arewacin ...
read more
Yadda zaku samu Data a layin Airtel kusan a kyauta
 Yadda zaku samu Data a layin Airtel kusan a kyauta Wannan wani sabon tsari ne kamfanin Airtel suka fito dashi domin su kyautata alakarsu da...
read more
DA DUMI DUMINSA WATA KOTU A AMURKA TA BADA UMARNIN A KAMO ABBA KYARI
DA DUMI DUMINSA WATA KOTU A AMURKA TA BADA UMARNIN A KAMO ABBA KYARI Yanzu-yanzu babbar kotu dake Amurka ta bai wa hukumar bincike ta FBI um...
read more
Abba kyari ya lashi takobi akan maganar da wannan dan damfarar yayi a kansa
Abba kyari ya lashi takobi akan maganar da wannan dan damfarar yayi a kansa Na rantse da Allah babu wata barazana ko makirici da zai sa na y...
read more
 Gomnan Jihar Borno Ya Tallafawa Matasa 641 Masu Neman Aikin Soja Da N12.8m
 Gomnan Jihar Borno Ya Tallafawa Matasa 641 Masu Neman Aikin Soja Da N12.8m Ya kuma bada Tallafin  N15,000 a matsayin alawus na duk wata Gwa...
read more
 Ni ba Musulmi ba ne, Amma Na san Annabi Muhammadu Shi ne Mutumin da Yafi Kowa a Duniya Inji Chicharito
 Ni ba Musulmi ba ne, Amma Na san Annabi Muhammadu Shi ne Mutumin da Yafi Kowa a Duniya Inji Chicharito Duk waɗanda suka san shi saidai su f...
read more
Shin kunsan halinda Maryam Yahaya take ciki?
Shin kunsan halinda Maryam Yahaya take ciki? Duniya makaranta Daga Datti assalapy 'Yar wasan kwaikwayo a masana'antar Hausa film Mar...
read more
Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji Amadi
 Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji Amadi Wani malamin addinin Musulunci a jihar Abia mai suna Dr. Ahmad Amadi ya sanar da cewa,...
read more