Min menu

Pages

WATA SABUWA: Bai Kamata A Rinka Kashe Sauro Ba

 WATA SABUWA: Bai Kamata A Rinka Kashe Sauro Ba
Wani baturen kasar France mai fafutukar kare hakkin dabbobi, Aymeric Caron ya shawarci mutane da su daina kashe sauro lokacinda sauron yake cizonsu.


Mr Caron ya ce dole sai Sauro ya sha jini tukunna zai iya haihuwa ko kyankyashe 'ya'ya, saboda haka mutane su barsu su sha jini a jikinsu tunda sai ta hakane zasu rayu su hayayyafa kamar yadda mutane da sauran dabbobi da kwari da tsuntsaye suke rayuwa suna hayayyafa.


Yadda Na Haɗu Da Hushpuppi Har Na Yi Masa Dillancin Riguna Da Huluna – Abba Kyari

Comments