Min menu

Pages

Wani saurayi ya turawa budurwarsa dubu dari uku domin tayi sana'a amma dubi abinda tayi da kudin.

 Wani saurayi ya turawa budurwarsa dubu dari uku domin tayi sana'a amma dubi abinda tayi da kudin...Wani saurayi ya kadu matuka lokacin da yaji labarin cewa kudin da ya turawa budurwarsa domin ta kama sana'a batai amfani dashi inda ya dace ba.


Yace shifa ya tura mata kudin ne saboda yadda yaga tana bukatar su kuma tana son ta fara sana'a dan haka ya bata wadannan kudaden..


To amma kawai sai yaji labarin ta ware dubu dari biyu da hamsin a cikin kudin ta sayi gashi dan kanti wai zata kara a kanta..


Magana ta gaskiya abin ya bata masa rai da yaji yadda budurwar ta banzatar da wadannan makudan kudaden gurin shirme da shiririta.

TA FADA RIJIYA SABODA ZA AI MATA KISHIYA


Comments