Min menu

Pages

Na Shirya Barin Makarantata Domin Nasamu Damar Baiwa Saurayina Kulawa Ta Musamman

 Na Shirya Barin Makarantata Domin Nasamu Damar Baiwa Saurayina Kulawa Ta Musamman Wata matashiyar budurwa yar asalin jihar Kano, mai suna Raheena Naseer wadda aka fi sani da Bint Naseer, ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin barin makarantarta saboda ta samu damar baiwa saurayin ta kulawa ta musamman.


 Ta bayyana hakane yau juma'a a shafinta na sada zumuntar facebook inda ta wallafa rubutun cikin harshen turanci.


 Wata mata ta kadu matuka bayan data gane mijinta yana kwanciya da mahaifiyarta

Comments