Min menu

Pages

Yana da matuƙar wahala ka samu ɗan Najeriyan da bai samu tallafin gwamnatin tarayya ba a lokacin kullen Corona, inji Sadiya Umar Faruk

Ni  shaida ce domin da kaina na zagaya jihohi 36 na raba musu kudin, Inji Sadiya Umar Farouk Ministan Jinƙai Da walwala. 

Me za ku ce ?

Comments