Min menu

Pages

Yadda zaku samu Data a layin Airtel kusan a kyauta

 Yadda zaku samu Data a layin Airtel kusan a kyauta
Wannan wani sabon tsari ne kamfanin Airtel suka fito dashi domin su kyautata alakarsu da customers dinsu da suke yawan aiki da layinsu na waya wajen yin komai nasu.


Hakan yasa suka kawo wani tsari wanda zai kawo sauki wajen tsarin sayen datar su.


Tsarin da suka zo dasu shine yadda zaka sayi data 70 a naira 20 kacal ko kuma yadda zaka sayi 250 a naira 50 sannan akwai 1.5GB a naira 300 yayinda suke saida 5GB a naira 1000 kacal.


Wannan tsari ne da ba akan kowanne layi yake yi ba gaskiya zaba suke dan haka sai ku gwada idan mutum yanada rabo zai samu.


Ta hanyar da mutum zai duba ko yana daga cikin wanda zai samu wannan garabasar kai tsaye ya danna wadannan numbobin *141*242# 

Bissalam

Comments