Min menu

Pages

Wata mata ta kadu matuka bayan data gane mijinta yana kwanciya da mahaifiyarta

 Wata mata ta kadu matuka bayan data gane mijinta yana kwanciya da mahaifiyarta


Matar tace bata iya gaskata idanunta ba lokacin data ga wani sako da mahaifiyarta ta turawa mijinta ba saida ta tsaya na dan wani lokaci sannan ta yadda da cewar ba mafarki take ba.

 Tunda farko dama a shagon sayar da kayan mahaifiyar tawa muka hadu dashi har mukai musayar number waya, wata tara mukai aure dashi saboda yadda naji mahaiyar tawa tana yawan yabonsa.


Tunda mukai aure ya zama mijina kuma baban yaron dana haifa da kuma cikin dake tare dani yanzu a tsawon shekara hudun da mukai a tare dashi.


Sauda dama ina yawan jin mahaifiyata tana yawan cewa yaje ya dauke ta bani da masaniyar gurinda suke zuwa.


Akwai ranar da sukai wata tafiya sukai dare bai dawo ba da yazo kasa tabani yayi wanda hakan ya bani cewar tarayya sukai da mahaifiyata wanda yasa ya gaji.


Saida naga wannan sakon data tura masa yau na tabbatar da zargina akansa tare da ita.


Mijina baiyi tunanin naga sakon ba yake tambayata menene ya faru amma bance masa komai ba tukunna ina jiran yadda zanyi dashi.

Duniyar labari

Comments