Min menu

Pages

Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji Amadi

 Na Bar Addinin Musulunci Na Koma Kirista, Inji AmadiWani malamin addinin Musulunci a jihar Abia mai suna Dr. Ahmad Amadi ya sanar da cewa, ya bar addinin Musulunci inda ya koma kirista.

Niba musulma bace amma idan ina sauraron karatun wannan surar sai inji ina jin wani irin yanayi ko akwai wanda zai fassaramin abinda surar take nufi

Kafin komawarsa Kirista, shine shugaban ƙungiyar MATO, kungiyar dake yaƙi da ta’addanci a ƙarƙashin addinin Musulunci." 


Malamin dake karamar hukumar Bende ta jihar Abia yace ya sanar da ƴan ƙungiyar da yake jagoranta cewa ya bar addinin Islama.

Comments