Min menu

Pages

Abba kyari ya lashi takobi akan maganar da wannan dan damfarar yayi a kansa

Abba kyari ya lashi takobi akan maganar da wannan dan damfarar yayi a kansaNa rantse da Allah babu wata barazana ko makirici da zai sa na yi sanyin gwiwa a yaki da maciya amanar Najeriya~Abba Kyari


Yanzu-yanzu hazikin dan Sanda Abba Kyari ya nemi masoyan sa da su kwantar da hankalin su, domin shi ba mai laifi bane.


Abba Kyari ya bayyana hakan ne jim kadan bayan da shahararren dan damfarar yanar Gizo Huspuppi wanda yanzu haka yake tsare a wata kotu a Amurka ya bayyana cewa Abba Kyari yana daga cikin mutane da suka karbi cin hanci daga wajen sa.


Ya Allah ka masa kariya da kariyar ka.Comments