Min menu

Pages

android

Zamu karfafa alakarmu da kasar Turkeya domin muga mun tunkari rikicin palasdine inji Buhari
 Zamu karfafa alakarmu da kasar Turkeya domin muga mun tunkari rikicin palasdine inji Buhari A shirye muke mu shiga domin mu karfafa alakarm...
read more
A shirye muke mu kafa sabuwar majalisar Dunkin duniya ta kasashen musulmi saboda irin wadannan abubuwan da ake mana inji Erdogan
 A shirye muke mu kafa sabuwar majalisar Dunkin duniya ta kasashen musulmi saboda irin wadannan abubuwan da ake mana inji  —Erdogan Shugaban...
read more
Munanan Ɓarna Guda 12 Da Isra'ila Ta Yi Wa Falasɗinawa A Zirin Gaza Cikin Kwanaki bakwai Kacal
 Munanan Ɓarna Guda 12 Da Isra'ila Ta Yi Wa Falasɗinawa A Zirin Gaza Cikin Kwanaki bakwai Kacal — Ta harba Rokoki guda 1050 — Ta kashe m...
read more
 Na Rantse Da Allah Sai Na Yaki Isra'ila Koda Sauran Ƙasashen Musulmi Ba Za Su Goyi Bayana Ba, Cewar Shugaban Kasar Turkiyya, Erdogan
 Na Rantse Da Allah Sai Na Yaki Isra'ila Koda Sauran Ƙasashen Musulmi Ba Za Su Goyi Bayana Ba, Cewar Shugaban Kasar Turkiyya, Erdogan Sh...
read more
Kasar Isra'ila ta harba roka a Ofishin gidan jaridar Al-Jazeera saboda wannan dalilin
Kasar Isra'ila ta harba roka a Ofishin gidan jaridar Al-Jazeera Yanzu-yanzu kasar Isra'ila ta jefa wata roka kan Ofishin gidan jarid...
read more
Yanzu yanzu :- An sake kai mummunan hari Isra'ila
 Yanzu yanzu :- An sake kai mummunan hari Isra'ila Yanzu-yanzu an kashe mutum 10 a harin rokokin da kungiyar Hamas ta kai wa Isra'il...
read more
Munyi soyayya sosai da tsohon shugaban kasa IBB:- UMMI ZEE ZEE
 Munyi soyayya da tsohon shugaban kasar Nijeriya Ibrahim Badamasi Babangida inji ummi zee zee Tsohuwar yar wasan hausan Ummi zee zee tace su...
read more
Dubun wani matashi da yake yaudarar yan mata da sunan zai basu aiki ta cika bayan yayiwa wata fyade
 Dubun wani matashi ta cika da ya kware wajen shigar attajirai a social media yana gayyatar yan mata wajensa da sunan zai basu aiki sai sun ...
read more
ABIN MAMAKI:- Akan yin jima'i magidancin ya rataye kansa:- Ga yadda abin ya faru
 Rikici akan jima'i tasa magidanci ya rataye kansa Wani abin mamaki ya faru inda wani matashi wanda duka shekarunsa basu wuce ashirin da...
read more
Shin kunsan kabilar da maza ke lakadawa mata duka kafin su aure su?
 Shin kunsan kabilar da maza ke dukan mata kafin su aure su? Kabilar Hamar Kabila ce mai dadadden tarihi a Kasar Habasha (Ethiopia), wacce t...
read more
Jerin azzaluman shugabanni guda hudu da aka taba yi a tarihi
 Jerin azzaluman shugabanni guda hudu da aka taba yi a tarihi. Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da haduwa daku cikin wannan zauren, sannu d...
read more
kungiyar Hamas ta jefa wata Roka mafi muni cikin kasar Isra'ila
Yanzu-yanzu kungiyar Hamas ta jefa wata Roka mafi muni cikin kasar Isra'ila  A kokarin kungiyar Hamas take yi na ramuwar gayya kan kasar...
read more
 Kasar Isra'ila na gaf da dandana kudar ta~Inji Erdogan
Ran maza ya baci:  Kasar Isra'ila na gaf da dandana kudar ta~Inji Erdogan  Yanzu-yanzu shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyip Erdogan ya b...
read more
Duk wanda ya yi Azumi a yau Laraba baida lada~Sheikh Musa Lukuwa
 Duk wanda ya yi Azumi a yau Laraba baida lada~Sheikh Musa Lukuwa Karanta wannan:- babu fashi za muyi sallah yau inji Sheikh Dahiru Bauchi S...
read more
Babu fashi za muyi sallah yau inji Sheikh Dahiru Bauchi
 Babu fashi za muyi sallah yau inji Sheikh Dahiru Bauchi Muna sanar da daukacin mabiyan darikar tijjaniyya cewar babu fashi yau take sallah ...
read more
TURƘASHI | Mijinta Ya Saketa Saboda Taje Karɓar Kayan Tallafin Sallah Ba Tare Da wannan dalilin ba
 TURƘASHI | Mijinta Ya Saketa Saboda Taje Karɓar Kayan Tallafin Sallah Ba Tare Da Izninsa Ba Wani abin al'ajabi ya faru da wata mata wac...
read more
DA DUMINSA:- Kuyiwa sarkin musulmai biyayya ku tashi da azumi gobe sabon sako daga gun sheikh Dahiru Bauchi
 DA DUMI-DUMI Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce ayiwa Sarkin Musulmi biyayya a acigaba da Azumi Sallah sai ranar Alhamis kuma ya musanta laba...
read more
YANZU YANZU:-Kada ku tashi da azumi gobe sallah inji shugaban darikar tijjaniyya Mal Dahiru Bauchi
  YANZU-YANZU: Mabiyar Darikar Tijjaniyya A Nijeriya Za Su Yi Sallah A Gobe Laraba Bayan Sheik Dahiru Bauchi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Wata...
read more
Kungiyar Hamas ta Palasdiwa ta mayar da martani ta harba rokoki a cikin kasar Isra'ila
 DA DUMI-DUMIN SU! Kungiyar Hamas ta Palasdiwa ta mayar da martani ta harba rokoki a cikin kasar Isra'ila Yanzu haka kungiyar Hamas mai ...
read more
DA DUMI DUMINSA:- Kungiyar boko haram ta raba kudin azumi ga al'ummar yobe da borno
 DA DUMI DUMINSA:- Kungiyar boko haram ta raba kudin azumi ga al'ummar yobe da borno. Kungiyar boko haram ta rarraba abubuwa masu yawa g...
read more