Min menu

Pages

YANZU YANZU:-Kada ku tashi da azumi gobe sallah inji shugaban darikar tijjaniyya Mal Dahiru Bauchi

 YANZU-YANZU: Mabiyar Darikar Tijjaniyya A Nijeriya Za Su Yi Sallah A Gobe Laraba Bayan Sheik Dahiru Bauchi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Shawwal


Shehin Malamin ya bayyana cewa an ga watan ne a Azare, Bauchi da Gombe, don haka a gobe zai gudanar da sallar idi.


Sannan malamin yayi kira da cewa jama'a su fito domin yin karamar sallar a gobe larabaComments