Min menu

Pages

kungiyar Hamas ta jefa wata Roka mafi muni cikin kasar Isra'ila

Yanzu-yanzu kungiyar Hamas ta jefa wata Roka mafi muni cikin kasar Isra'ila A kokarin kungiyar Hamas take yi na ramuwar gayya kan kasar Isra'ila dake kai hare-haren ta'addanci a masallacin Kudus, yanzu yanzu kungiyar Hamas ta jefa wata Roka mafi muni a cikin kasar Isra'ila wadda kawo yanzu ba a san adadin wadanda suka mutu ba.


Shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniya ya jaddada cewa, a yanzu sun shirya ci gaba jefa rokoki a cikin kasar Isra'ila kenan tun da har ta kashe musulmai 61 ciki har da kananan yara 14.


Wannan dai shine hari mafi da aka kaiwa kasar Isra'ila tun farkon fara wannan rikici.


Shin ya kuke kallon wannan martani da kungiyar ta fara yi?Comments