Min menu

Pages

Na Rantse Da Allah Sai Na Yaki Isra'ila Koda Sauran Ƙasashen Musulmi Ba Za Su Goyi Bayana Ba, Cewar Shugaban Kasar Turkiyya, Erdogan

 Na Rantse Da Allah Sai Na Yaki Isra'ila Koda Sauran Ƙasashen Musulmi Ba Za Su Goyi Bayana Ba, Cewar Shugaban Kasar Turkiyya, ErdoganShugaban ƙasar Turkiyya Racept Tayyib Erdogan, ya bayyana cewa, zai yaƙi Yahudawan Israila domin kawo ƙarshen zalincin da ake yi wa Musulmi Palasɗinawa, a yankin Gabas ta tsakiya.


A wani jawabi da ya yi a daren jiya Mr, Erdogan ya ce "Wallahi Tallahi na yi rantsuwa da Allah SWT sai na yaƙi Israila, koda sauran ƙasashen Musulmin duniya ba zasu goyi bayana ba domin kuwa ba zamu ƙyale jinin ƴan'uwanmu Musulmi Palasɗinawa ya tafi a banza ba ba."


Muna fatan Allah ya yi masa jagora kuma ya ba shi nasara.

Comments