Min menu

Pages

ABIN MAMAKI:- Akan yin jima'i magidancin ya rataye kansa:- Ga yadda abin ya faru

 Rikici akan jima'i tasa magidanci ya rataye kansaWani abin mamaki ya faru inda wani matashi wanda duka shekarunsa basu wuce ashirin da daya ba.


Wannan al'amarin kuwa ya faru ne saboda matarsa yar shekara goma sha takwas ta ki aminta dashi akan wani abu da zan fada muku yanzu wanda hakan shine ya bewa mijin haushi harya kaishi ga aikata wannan abin a kansa.


Mutumin ya tashi cikin sauri daga kan gadon da suke kwance shida matar tasa ransa a bace saboda taki yarda suyi jima'i a lokacin ya fita waje tare da daura igiya ya rataye kansa.


Abin ya faru ne a kasar Zimbabwe, inda magidancin mai suna Dumisani ya aikata hakan a kansa saboda matarsa taki aminta dashi..


Abin harda mamaki ta yadda wannan sabon magidancin zai wofintar da rayuwarsa akan haka.


Koda yake irin wannan abin ya taba faruwa a Nijeriya shekara biyu da suka wuce inda wani ma ya kashe kansa akan matarsa taki aminta da suyi jima'i.


Saidai wannan abinda ya faru ba karamin bawa mutane mamaki yayi ba.

Comments