Min menu

Pages

Duk wanda ya yi Azumi a yau Laraba baida lada~Sheikh Musa Lukuwa

 Duk wanda ya yi Azumi a yau Laraba baida lada~Sheikh Musa Lukuwa


Karanta wannan:- babu fashi za muyi sallah yau inji Sheikh Dahiru Bauchi

Su ma mabiya Sheikh Musa Ayuba Lukuwa Sokoto sun gabatar da sallar idin karamar sallah.


A cikin jawabin Sheikh Musa Ayuba Lukuwa Sokoto ya bayyana cewa, duk wanda ya dau Azumi a ranar sallah baida banbaci da shaidan, saboda haka su umurnin manzon Allah su ke bi. Domin Annabi ya ce "Ku dau azumi idan kuka ga wata, sannan ku ajiye idan kuka ga wata".

Comments