Min menu

Pages

Zamu karfafa alakarmu da kasar Turkeya domin muga mun tunkari rikicin palasdine inji Buhari

 Zamu karfafa alakarmu da kasar Turkeya domin muga mun tunkari rikicin palasdine inji BuhariA shirye muke mu shiga domin mu karfafa alakarmu da kasar Turkeya domin ganin mun saka baki a wannan rikicin da ake tsakanin Isra'ila da palasdine inji shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari


Ya fadi maganar ne bayan tattaunawar da sukayi da Shugaban kasa turkeyya Erdagron.


Rikin palasdine dai da Isra'ila yanzu haka yayi tsamari inda mutane da dama ke tofa albarkacin bakinsu..


Musulmai dake kasashe da dama sun nuna rashin jin dadi saboda abubuwan da Isra'ila ke yiwa musulman palasdine wanda bai yiwa kowa dadi ba.Comments