Min menu

Pages

Munyi soyayya sosai da tsohon shugaban kasa IBB:- UMMI ZEE ZEE

 Munyi soyayya da tsohon shugaban kasar Nijeriya Ibrahim Badamasi Babangida inji ummi zee zeeTsohuwar yar wasan hausan Ummi zee zee tace sunyi soyayya sosai da tsohon shugaban kasar amma a da domin yanzu basa tare.


Hakika munyi soyayya mai kyau ni dashi a lokacin baya kafin mu rabu inji zee zee din.


Yanzu kam bama soyayya to amma muna zumunci dashi inji ta.

Comments