Min menu

Pages

duniya

Wasu manyan kasuwanni mafiya girma da shahara a Nahiyar Africa
Abdulraheem Tv 24 February 2022
 Wasu manyan kasuwanni mafiya girma da shahara a Nahiyar Africa Africa yanki ne babba wanda ya tara abubuwa mafiya yawa na birgewa tare da k...
read more
Wasu tsofin jami'oi 4 a  Duniya wanda a Africa suke 1 daga ciki ma  mace ce ta gina ta.
Abdulraheem Tv 19 February 2022
 Wasu tsofin jami'oi 4 a  Duniya wanda a Africa suke 1 daga ciki ma  mace ce ta gina ta. Mutane da yawa sukanyi tunanin duk wasu jami...
read more
Wani gari wanda basa amfani da kudi wajen yin kasuwanci a Nigeria
Abdulraheem Tv 18 February 2022
 Wani gari wanda basa amfani da kudi wajen yin kasuwanci a Nigeria Ko kunsan akwai wani garin a dake cikin Nigeria wanda su har yanzu basa a...
read more
Wasu alamomi guda 4 da mace zata gane saurayi bata mata lokaci kawai yake ba aurarta yake so yayi ba.
Abdulraheem Tv 16 February 2022
 Wasu alamomi guda 4 da mace zata gane saurayi bata mata lokaci kawai yake ba aurarta yake so yayi ba. Lokaci da dama samari suna zuwa gun y...
read more
Wani dan ball da aka kashe saboda yayi own goal
Abdulraheem Tv 15 February 2022
 Wani dan ball da aka kashe saboda yayi own goal Ko kunsan dan wasan da aka kashe saboda kawai cikin kuskure yaci garinsu. Ga labarin wani d...
read more
Dole maza su auri mata biyar ko su karasa rayuwarsu a gidan kurkuku
Abdulraheem Tv 13 February 2022
 An umarci maza su auri mata biyar ko su karasa rayuwarsu a gidan kurkuku a wannan kasar.. Tuni gwamnatin kasar Swaziland ta bada umarnin du...
read more
jerin kasashe bakwai mafiya araha ga masu zuwa ziyara ko zama a nahiyar Africa.
Abdulraheem Tv 11 February 2022
 jerin kasashe bakwai mafiya araha ga masu zuwa ziyara ko zama a nahiyar Africa. Sannan kowa ne cewa in har zaka bar ƙasar ka zuwa wata ƙasa...
read more
BAZAMU TAƁA AURE BA HAR SAI MUN SAMU MIJIN DA ZAI AUREMU DUKA MU BIYUN, CEWAR WASU ƳAN BIYU.
Abdulraheem Tv 10 February 2022
 BAZAMU TAƁA AURE BA HAR SAI MUN SAMU MIJIN DA ZAI AUREMU DUKA MU BIYUN, CEWAR WASU ƳAN BIYU. Cewar kyawawan ƴan biyun masu kama ɗaya sun ta...
read more
ME KUKA SANI GAME DA HOTON MATAR DA TA KE JIKIN NAIRA ASHIRIN?
Abdulraheem Tv 09 February 2022
 ME KUKA SANI GAME DA HOTON MATAR DA TA KE JIKIN NAIRA ASHIRIN? Ita dai wannan mata ta kasance fasihiyace gurin ƙere-ƙeren tukwanen kasa da ...
read more
Mutumin da yayi shekaru 95 ba tare da ya aske gashin kansa ba.
Abdulraheem Tv 08 February 2022
 Mutumin da yayi shekaru 95 ba tare da ya aske gashin kansa ba. Abin mamaki ace kayi shekaru ashirin ba tare da ka aske gashin kanka ba ya k...
read more
Wani gari da ba'a amince mata su haihu ba
Abdulraheem Tv 06 February 2022
 Wani gari wanda ba'a yadda mace ta haihu a cikinsa ba, kuma ba'a binne mutum a cikin garin idan anyi mutuwa. Kusan kowacce kabila s...
read more
Kabilar da suke bewa ungulu gawar yan uwansu idan sun mutu memakon su binne gawar
Abdulraheem Tv 25 January 2022
 Kabilar da suke bewa ungulu gawar yan uwansu idan sun mutu memakon su binne gawar Al'ada wata aba ce da kabilu da yawa suka dauke ta da...
read more
Wata al'ada wacce mace dole ta kwanta da gawar mijinta idan ya mutu.
Abdulraheem Tv 25 January 2022
 Wata al'ada wacce mace dole ta kwanta da gawar mijinta idan ya mutu. Yankin Africa yanki ne wanda ya tara kabilu masu tarin yawa, wanda...
read more
Waye ya kashe Ahmadu Bello Sardauna
Abdulraheem Tv 17 January 2022
 Waye ya kashe Ahmadu Bello Sardauna? Abubuwa sun faru masu matukar sosa zuciyar duk wani dan arewa a shekarar 1966 wanda har yau har gobe m...
read more
Yare 7 mafiya dadewa a duniya wanda har yanzu ake anfani dasu.
Abdulraheem Tv 16 January 2022
 Yare 7 mafiya dadewa a duniya wanda har yanzu ake anfani dasu. kowa yasan cewa yare wani abu ne da yake taka muhimmiyar rawa a cikin al'...
read more
Wani gari wanda mata kadai ne ke rayuwa a ciki.
Abdulraheem Tv 15 January 2022
 Wani gari wanda mata kadai ne ke rayuwa a ciki. Kamar yadda muka taso haka muka ga ana yi wato duk wata kasa,wani birni ko kuma wani gari k...
read more
Tarihin Tafawa Balewa
Abdulraheem Tv 07 January 2022
Tarihin Tafawa Balewa Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya aiki ya hakurin kasancewa tare damu hakika muna matukar...
read more
Idan saurayi ya kamu da kaunar budurwa sace ta yake ya kulleta a wannan kabilar..
Abdulraheem Tv 06 January 2022
 Idan saurayi ya kamu da kaunar budurwa sace ta yake ya kulleta a wannan kabilar.. Kamar yadda kowa ya sani wannan duniyar ta tara abubuwa m...
read more
Video: Kabilar Da Ake Bawa Budurwa Alade 10 Amatsayin Dukiyar Aure
Admin 03 January 2022
Kabilar Da Ake Bawa Budurwa Alade 10 Amatsayin Dukiyar Aure Masu iya karin magana suna cewa ' Allah daya garin bam bam' domin kuwa ...
read more
Wasu yankuna da mata suke rige rigen samun saurayi saboda yadda suke da yawa.
Abdulraheem Tv 03 January 2022
 Wasu yankuna da mata suke rige rigen samun saurayi saboda yadda suke da yawa. Akwai yankuna da mata keda matukar yawa harma yawansu ya nunk...
read more