Min menu

Pages

Mutumin da yayi shekaru 95 ba tare da ya aske gashin kansa ba.

 Mutumin da yayi shekaru 95 ba tare da ya aske gashin kansa ba.Abin mamaki ace kayi shekaru ashirin ba tare da ka aske gashin kanka ba ya kake ganin zaka koma?


To ga wani mutum dan shekaru 95 ba tare da ya taba yin aski ba. Mutumin mai suna Doddapalliah dan kasar India dake zaune a jihar karnataka, mai kimanin shekaru 95 wanda bai taba aske gashin kansa ba.Ance tsawon gashin kansa yakai taku 24 daidai da meters 7.3 kenan wanda saboda tsayin gashin dole sai tattare masa shi ake yi a dora masa shi a kansa kamar gammo kuma a samu wani abu a daure masa domin karya zube.


Domin kallon bidiyon duba kasaComments