Min menu

Pages

BAZAMU TAƁA AURE BA HAR SAI MUN SAMU MIJIN DA ZAI AUREMU DUKA MU BIYUN, CEWAR WASU ƳAN BIYU.

 BAZAMU TAƁA AURE BA HAR SAI MUN SAMU MIJIN DA ZAI AUREMU DUKA MU BIYUN, CEWAR WASU ƳAN BIYU.


Cewar kyawawan ƴan biyun masu kama ɗaya sun taso suna yin komai a tare suna cin abinci tare, wanka a tare, hatta makarantar da sukeyi tare kuma aji ɗaya kuma gurin zama ɗaya, hakan ta sa suka yanke shawarar cewa ba zasu taɓa auren miji da ban da ban ba don ba zasu iya rabuwa ba ko na second, hakan yana ja musu yin rashin lafiya, a cewar su akwai lokacin da iyayen su sukayi ƙoƙarin raba musu makaranta, hakan ya jawo ma ɗaya ta fara rashin lafiya daga nan ma ɗayar ta fara har sai da aka maidasu makarantz ɗaya sannan suka samu lafiya.

Abubuwan da baku sani ba game da mace me gemu

Sudai waɗɗan nan ƴan biyu SHIRU DA SHIKU sun kasance mawaka ne kuma yanzu haka suna da sheƙaru Arba'in da biyar a duniya, sun ce an sha zuwa neman auran su sai dai mafi yawanci akan zo ne akan ana son auren ɗaya daga cikinsu, su kuma sukan ce in har mutum ba zai haɗa su duka su biyu va to ggaskiya ba zasu aure shi ba, abun da ya ja musu raahin yi aure har yanzu kenan kuma duk da haka suna nan akan bakansu na jiran mijin da zai aure su.🤣

Comments