Min menu

Pages

Wasu alamomi guda 4 da mace zata gane saurayi bata mata lokaci kawai yake ba aurarta yake so yayi ba.

 Wasu alamomi guda 4 da mace zata gane saurayi bata mata lokaci kawai yake ba aurarta yake so yayi ba.Lokaci da dama samari suna zuwa gun yan mata kawai domin su yaudaresu ko kuma su bata musu lokaci ba tare da sun aure su ba.


Wasu za suje da manufofi da yawa gurin yan mata amma sai su fake da cewar sunzo ne kawai suyi soyayyar aure wanda daga karshe kuma sai su ware bayan sun bata was yarinya lokaci.


To yau cikin shirinmu zamu bayyana muku wasu alamomi wanda mace zata gane cewar saurayi bata mata lokaci kawai yake.


1. Rashin Gaskiya:- Duk saurayinda zaizo gurinki amma yake boye miki wasu abubuwa nasa baya so ki sani kamar gidansu ko yan uwansa da sauransu.


2. Rashin kulawa:- Duk saurayinda baya baki kulawa sosai a soyayyarku dashi ina baki shawara ki barshi kawai domin a karshen maganar barinki zaiyi koda a gaba domin duk wacce ba'a bata kulawa ba'a sonta.


3. Neman yayi tarayya dake:- Duk budurwar da saurayinta ya nemi ya kwanta da ita da niyyar cewa shine zai aureta to ba gaskiya bane domin bata ta kawai zaiyi ya wuce ba tare da ya aure ta ba domin duk saurayin da ya kusanci budurwa kafin aure to da wuya ya aure ta.


4. Kin shigo da maganar manya a lamarin soyayyar ku, duk lokacinda soyayya takai soyayya amma daga zarar anyi maganar ya turo manya sai yana zamewa to wannan ma ba aure bane a gabansa.


Comments

1 comment
Post a Comment
  1. If your hand is nearer to 21 than the supplier, you win. Draw an Ace with a 10 or image card you've got got} Blackjack. Blackjack is offered with the highest motion dealt in the consolation 메리트카지노 of our high-end space. Handicap-accessible blackjack tables can also be|may additionally be|can be} found in all casinos. The player may place an elective 5 card Bonus Bet. If you love on|you like} the depth of conventional Texas Hold’em, you'll love Ultimate Texas Hold'em as you just need to focus on to} beating the supplier.

    ReplyDelete

Post a Comment