Min menu

Pages

Yare 7 mafiya dadewa a duniya wanda har yanzu ake anfani dasu.

 Yare 7 mafiya dadewa a duniya wanda har yanzu ake anfani dasu.kowa yasan cewa yare wani abu ne da yake taka muhimmiyar rawa a cikin al'umma guri banbance al'adu da kasuwanci.


akwai wasu yare mafi daɗewa a duniya wanda har yanzu kuma ana anfani da su gasu kamar haka.


1.TAMIL.....wani daɗaɗɗen yare ne da ya daɗe a duniya tsawon shekara dubu biyu da ɗari uku, kuma yare ne da wani yanki na ƙasar india suke anfani da shi wato mutanen garin Tamil Nadu.


2.GREEK.....wani yare ne da kimanin mutane milliyan sha biyar na ƙasar Greece da cyprus suke anfani da shi,mutanen yankin Asia su suka fara magana da yaran na greek, in da yanzu ya koma wani yanki daga ƙasar Turkiya.3.LITHUANIAN.....wani yare ne da ya fito daga cikin Indo-Europeion wanda ya haɗa yarurruka a cikin yaran irin su turanci da french da sauran su, kuma yaran yana da alaka da yaran Greek da Sanskrit gurin futar da kalmomin yaran, sannan a yanzu yana daga cikin yare mafi rinjaye a cikin ƙasar Europeion.4.HEBREW.....wani yare ne da ya danganci addini da al'adan mutanen garin Jewish wani yanki a ƙasar Israel, in da

 kimanin mutane Million tara ne suke anfani da yaran a ƙaasr Israel, in da yanzu shine yare mafi rinjaye a ƙasar.
5.SANSKRIT....yare ne wanda yake da alaka da duk wani dadden yare na india, kuma yana daga cikin daddun yarukan duniya tun kimanin shekara ta dubu ɗaya da ɗari bakwai da hamsin zuwa shekara ta dubu goma sha biyu.6.BASQUE....wani killataccen yare ne da ya da bai da alaka da kowani yare a duniya, kuma yana daga cikin dadden yare na duniya wanda mutanen kimanin miliyan ɗaya da ɗigo daya suke abfabni da yaren a ƙasar French da kuma arewacin ƙasar Spain.7.Farsi....wani yare ne da aake anfani da shi a waɗannan yankunana Tajiskitan, Iran, Afghanistant.
8.CHINESE.....wani yare ne mafi girma a da dadewa a duniya, yarene a yankin ƙasar China, kimanin mutane Biliyan ɗaya ne suke anfanin da yare.


ƘARSHE

Comments