Min menu

Pages

jerin kasashe bakwai mafiya araha ga masu zuwa ziyara ko zama a nahiyar Africa.

 jerin kasashe bakwai mafiya araha ga masu zuwa ziyara ko zama a nahiyar Africa.
Sannan kowa ne cewa in har zaka bar ƙasar ka zuwa wata ƙasar sai ka kashe maƙudan kudaɗe da sauran cuku cukun da ba'a rasa ba, duk da haka akwai ƙasashe a da suke da sauki da arhan xuwa a nahiyara afrika cikin hanyoyi mafi sauki ga sunayen ƙasashen kamar haka.TUNISIA..

Ƙasa ce mafi saukin rayuwa kama daga gidajen hayar su da abubuwar buƙata na more rayuwar yau da kullum har zuwa harajin da ƴan ƙasar suke biya.


UGANDA..


Tana daga cikin ƙasar yammacin Afrika, kuma ƙasa mafi ƙanƙanta, kuma ƙasace mai kyau da saukin rayuwa ta fanni harajin su.NIGERIA...


Nigeria itace ƙasa mafi tatttalin arziki a duk faɗin afrika, sannan ita ce ƙasa mai manyan garuruwa guda biyu masu dumbin tarihi, Lagos da Abuja, sannan ƙasa ce haɗɗaɗɗiya.


MOROCCO 


ƙasace mafi ƙayatarwa a arewacin Africa kuma suna da gine gine na burgewa kuma suna da saukin rayuwa.


TANZANIA


Ƙasace mai kyau da manyan gine gine sannan suna da ƴawan gidajen wasanni.Rwanda.


Ƙasace ƙarama ƙasace kuma mafi soyuwa, kuma ita ce ƙasa mafi hada hadar tattalin arziki a faɗin afrika.


Egypt..


Ƙasace mafi kyau da ƙayatuwa a nahiyar Afrika kuma ƙasace mafi saukin rayuwa.

Comments