Min menu

Pages

labaran duniya

A kalla mutane 40 aka kashe a janhuriya Nijar
 A kalla mutane 40 aka sake kashewa a janhuriyar Nijar. Inda abin ya faru ne kusa da iyakar Nijar da kasar Mali. Me magana da yawun gwamnati...
read more
Zamu bude Duk kan iyakokin da Buhari ya rufe na yankin mu domin yanzu mu ba yan kasar sa bane inji Sunday Igboho
 Zamu bude Duk kan iyakokin da Buhari ya rufe na yankin mu domin yanzu mu ba yan kasar sa bane inji Sunday Igboho. Shugaban masu fafutukar k...
read more
An baiwa Makiyaya Sati Biyu su bar Jihar Ekiti
Gwannatin Jihar Ekiti  Ta Bawa Makiyaya Wa'adin Makwanni 2 Su Yi Rajista Ko Su Tattara Su Bar Jihar Jihar Ekiti a kudanci ta baiwa makiy...
read more
Dokar Daurin Rai-Da-Rai Ga Wanda Ya Shigo Da Shinkafar Kasar Waje
Daurin Rai-Da-Rai Ga Wanda Ya Shigo Da Shinkafar Kasar Waje Majalisar dokoki ta tarayya ta fara karatu na farko a wata doka da Saidu Musa Ab...
read more
Mai Digiri Biyu Ya Rungumi Sana'ar Jari Bola A Jihar Katsina
Mai Digiri Biyu Ya Rungumi Sana'ar Jari Bola A Jihar Katsina Wani matashi da ya kammala digiri na daya da na biyu, Malam Surajo Yazid ya...
read more
Idan kasan ka nemi rance na NYIF yanada kyau kasan wannan kafin gobe litinin
 Idan kasan ka cika NYIF yanada kyau kasan wannan kafin gobe litinin Tsarin Baiwa Matasa Rance Na "Nigeria Youth Investment Fund" ...
read more
Yankin yarabawa sun fitar da samfirin kudinsu da za suna amfani dashi
  Yankin yarabawa sun fitar da kalar kudin da za suna amfani dashi idan aka ware su. Yan yankin dai sun matsa ta bakin wasu daga cikinsu na ...
read more
Kasashe goma da sukafi tsafta a Africa ta uku data goma sun bada mamaki
 Jerin kasashe goma a Nahiyar Afrika da suka kowacce kasa tsafta. Mutane suna matukar so da sha'awar muhalli mai lafiya tare da tsafta, ...
read more
Bakar GUGUWA 1
Bakar Guguwa 1  Labari ne mai tsananin dadi da debe kewa Zuhairu yana tafe akan ingarman dokinsa cikin sassarfa da hanzari, ya nufn bakin wa...
read more
Wani mutum ya rataye kansa ya mutu saidai ya bar wasika wanda yai magana mai mahimmanci a ciki
 Wani mutum ya rataye kansa ya mutu har lahira. Saidai kafin ya rataye kan nasa saida ya rubuta wasika ya ajiye. Wani mutum mai suna Baba ga...
read more
Za ayi allurar rigakafin korona ga malaman Nijeriya inji shugaba Buhari wai saboda wannan dalilin
 Za ayiwa malaman addinai rigakafin allurar korona Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sanar da cewa za ayi allurar rigakafin korona ga ma...
read more
Ku kalli bidiyon wani saurayi daya kashe budurwasa kuma ya saida kan naira dubu ashirin
 Ya kashe budurwasa sannan ya saida kanta naira dubu ashirin Wani saurayi ya kashe budurwasa sannan ya sare kanta ya sayar dashi dubu ashiri...
read more
Abin mamaki photon wani drivern mota mai kama da shugaba Buhari ya jawo cece kuce a social media
 An samu wani driver mai kama da shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari sak.. Saidai bayyanar photon ya jawo maganganu masu yawa. Wasu na ganin ...
read more
Awa 72 Muka baka ka kwashe duk wasu yarabawa dake jahohin arewa gargadin matasan arewa ga Sunday Igboho
 Mun baka awa saba'in da biyu kayi gaggawar dauke duk wasu yarabawa daga jahohin arewa gargadin matasan arewa kenan ga Sunday Igboho. Ha...
read more
Yanzu yanzu yan bindinga suka shiga wani gari a Jihar Kebbi
 Yanzu yanzu yan bindiga sun shiga wani kauyen Nayelwa dake jihar Kebbi. Yan bindiga sun shiga wani kauye a jihar Kebbi dake Nijeriya harma ...
read more
An sake samun matar aure ta kashe mijinta har lahira bisa wani karamin dalili.
 Ta kashe mijinta har lahira saboda wannan dalilin kawai An  sami Wani labari mai matukar rikitarwa daya dauki kwanaki yana zagaya a kafafan...
read more
ABAR ABDULJABBAR KABARA YACI GABA DA KARATUNSA CEWAR MAJALISAR MALAMAN KANO
Majalisar Malaman Musulunci ta Najeriya Ta bukaci Ganduje Ya dage Takunkumin da Ya Sakawa Sheikh Abduljabbar  Majalisar Malaman Addinin Musu...
read more
Kalli abinda wannan saurayin yaiwa wannan budurwa kawai domin taki fada masa sunanta
 Wani saurayi ya yiwa budurwa aika aika saboda kawai ya nemi ta fada masa sunanta taki. Wannan al'amarin ya faru ne lokacinda saurayin y...
read more
An kusa kawo karshen ta'addanci da matsalar tsaro a arewa
 Indai matsalar rashin tsaro ne da kuma ta'addancin dake faruwa a arewa ne to sun kusan zuwa karshe.. Wani babba kuma jagoran bataliyar ...
read more
Duk mai amfani da Bank yayi saurin sanin wannan kafin wani lokaci
 Idan har kana amfani da Bank to zama bai kamaka ba in baka san wannan ba Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya fitar da sabon tsarin na cajar zun...
read more