Min menu

Pages

Abin mamaki photon wani drivern mota mai kama da shugaba Buhari ya jawo cece kuce a social media

 An samu wani driver mai kama da shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari sak..Saidai bayyanar photon ya jawo maganganu masu yawa.


Wasu na ganin cewa mutumin dake cikin photon sak sunyi kama da shugaban.


Wasu kuma nata cewa dama haka Allah yake in yaso sai yayi mutane masu kama daya kuma a gurare mabambanta.Comments