Min menu

Pages

Yankin yarabawa sun fitar da samfirin kudinsu da za suna amfani dashi

 


Yankin yarabawa sun fitar da kalar kudin da za suna amfani dashi idan aka ware su.


Yan yankin dai sun matsa ta bakin wasu daga cikinsu na cewa su a ware su.


Wannan abin ya jawo maganganu masu yawa cikin kasa.


Comments