Min menu

Pages

Za ayi allurar rigakafin korona ga malaman Nijeriya inji shugaba Buhari wai saboda wannan dalilin

 Za ayiwa malaman addinai rigakafin allurar koronaShugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sanar da cewa za ayi allurar rigakafin korona ga malamai domin suja hankalin mabiyansu.


Gwamnatin tarayya tace idan har manyan malaman suka karbi rigakafin to zasu jawo hankulan mabiyansu suma ai musu.


A wani kuduri na son ganin anyiwa kowa rigakafin korona gwamnatin tarayya ta fitar da matsayar cewa za ayiwa malaman addinai domin in sukai magana ga mabiyansu suma zasu amince.


Rigakafin korona dai wata allura ce da aka kawo domin ayiwa duk masu ra'ayi domin samun garkuwa.


To saidai wasu mutanen sunki yadda ai musu.


Wannan yasa aka fito da wannan hanyar domin ganin an yiwa kowa da kowa.


Comments