Min menu

Pages

Wani mutum ya rataye kansa ya mutu saidai ya bar wasika wanda yai magana mai mahimmanci a ciki

 Wani mutum ya rataye kansa ya mutu har lahira.Saidai kafin ya rataye kan nasa saida ya rubuta wasika ya ajiye.


Wani mutum mai suna Baba gana usman dan asalin jihar Borno ne amma yana zaune a kano a kauyen tsamiya dake Gezawa.


Saidai cikin wasikar daya rubuta ya nuna kar a zargi kowa wajen mutuwar tasa kawai daga Allah ne a cewarsa.


Rundunar yan sandan jihar kano ta tabbatar da faruwar abin sannan tana kan bincike.


Yawaitar mutuwar mutane da sune suke kashe kansu yana ta faruwa dan haka zamu zurfafa bincike.Allah ya kyauta.

Comments