Min menu

Pages

Kasashe goma da sukafi tsafta a Africa ta uku data goma sun bada mamaki

 Jerin kasashe goma a Nahiyar Afrika da suka kowacce kasa tsafta.


Mutane suna matukar so da sha'awar muhalli mai lafiya tare da tsafta, to saidaai akwai kasashe a duniyar nan wanda suke fama da matsala ta gurbacewar muhalli.


Wasu kasashe zakaga suna fama da gurbacewar muhalli ta bangaren ruwa, wasu iska, wasu abinci dadai sauransu.


To yau cikin ikon Allah munzo muku da jerin wasu kasashe guda goma masu matukar tsafta amma a Afrika.


Sudai wadannan kasashen bincike ya nuna sunfi kowacce kasa kyan muhalli mai kyau ta hanyar tsafta na ruwa da iska da kuma sauti.


Dan haka zan fara da kasa ta karshe zuwa kan ta farko.

√ Nambia

Nambia kasa ce da take kudancin Africa, shugaban kasar yayi bakin kokarinsa wajen ganin ya tsaftace kasar da mayar da ita abar sha'awa.

Itace kasa ta farko da tafi tsafta a Africa sannan ta hudu a Duniya.



√ Botswana

Botswana  bincike ya nuna kasace ta biyu a talauci a duniya saidai tana daya daga cikin masu arziki a Nahiyar Afrika.


Sannan tana daga cikin kasashe masu tsafta a Africa.



√  Morocco

Kasar morocco tana daga cikin kasashe masu tsafta a Africa domin itace ta takwas a jerin kasashe masu tsafta.



√ South Africa

Itace kasa ta bakwai wajen tsafta a Africa



√ Egypt 

Ta ciri tuta a bangaren tsafta a Africa



√ Algeria

Wannan kasar tayi kaurin suna wajen tsafta



√Mauritius

Da ganin photunan kunsan kasar tayi kuma tanada tsafta.



√ Gabon

Kasar Gabon ta bada mamaki yadda take a tsare sannan tanada tsafta



√ Tunisia

Tunisia ta dauki hankali wajen kawatuwa sannan kasa ce mai tsafta sosai



√ Ruwanda

Binceke ya nuna kasar Ruwanda kasa ce mai kyau da daukar hankali sannan tana da tsafta




Wadannan sune jerin kasashe wanda suka fi tsafta a Africa

Comments