Min menu

Pages

labaran duniya

Wata Sabuwa Guguwace tasa Na samu Juna biyu
 Wata Sabuwa Guguwace tasa Na samu Juna biyu shekara 25 wadda ta yi ikirarin cewa ta haihu bayan samun juna biyu da awa daya, kuma wucewar ...
read more
Wata Sabuwa Duk wanda ya sayi filayen gwamnati sai mun ruguje su idan  muka ci mulki - Kwankwaso
Wata Sabuwa Duk wanda ya sayi filayen gwamnati sai mun ruguje su idan  muka ci mulki -Cewar Dr Rabiu musa Kwankwaso Tsohon gwamnan jihar Kan...
read more
Muna Buƙatar Ƙasashen Duniya su Tallafawa Nigeria kan matsalar tsaro
  Muna Buƙatar Ƙasashen Duniya Su Haɗa Hannu Dan Kawo Ƙarshen Matsalolin Ta'addanci, Inji Shugaba Buhari a Nigeria Shugaban ƙasa Muhamma...
read more
Tazurai zasu fara biyan harajin rashin yin aure da wuri
  Tazurai zasu fara biyan harajin rashin yin aure da wuri  Matasa da tazurai sun ga ta kansu a kasar Afirka ta kudu inda aka sanya dokar biy...
read more
Budurwa Ta Damfari Saurayinta Da Suka Hadu A Facebook N200,000
  Budurwa Ta Damfari Saurayinta Da Suka Hadu A Facebook N200,000 An samu wani Labari  daga dandalin  Facebook inda saurayin yace sunyi alkaw...
read more
Wani jirgin yaki yayi hatsari
 Wani jirgin yaki yayi hatsari. Da safiyar ranar alhamis aka samu wani jirgin yaki yayi hatsari. Jirgin yakin ance mallakin sojojin ruwa ne ...
read more
Wata budurwa ta fadi magana ga dan kwallon Nigeria Shehu Abdullahi saidai mutane sunce nasu ga laifinta ba
 Wata budurwa mai jini a jika kuma mai kyau ta fadi wata magana ga dan kwallon Nigeria.. Maganar ta jawo maganganu masu yawa a dandalin sada...
read more
Iyayen daliban da aka sace sun nemi gwamnatin kaduna ta amince su biya kudin fansa domin a sako yayansu
 Muna bukatar gwamnatin Kaduna ta amince da batun kudin fansa inji iyayen daliban da aka sace Iyayen daliban makarantar da aka sace na kadun...
read more
Jahohi goma da sukafi talauci a Nigeria
 Jihohi masu fama da talauci guda goma a Nijeriya Nijeriya kasa ce da Allah ya hore mata albarkatu da kuma sauran abubuwa na rayuwa kusan ko...
read more
Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su
  Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su   Dr Ahmad Abubakar Gumi yace bai ga d...
read more
Wata budurwa ta hada baki da sabon saurayinta sun kashe tsohon saurayinta akan wannan dalilin
 Wata budurwa ta kashe tsohon saurayinta. Al'amarin ya faru ne a jihar sokoto inda wata budurwa suka hada baki da sabon saurayinta suka ...
read more
Wasu manyan abubuwa da yankin yarabawa zasu rasa idan suka kuskura aka raba kasar nan
 Wasu abubuwa masu amfani da yan kabilar Yoruba zasu rasa idan suka kuskura aka ware su daga Nijeriya. Yan kabilar Yoruba sun dage su a dole...
read more
MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24
  MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24 Wata mata tsohuwar jami'a mai suna RONNI GOLDFARB a hukumar leken asirin tsaron duniya na Amu...
read more
Shugaban kasar kenya ba musulmi bane amma ya dakata da bayanin da yake da yaji ana kiran sallah
 Ya tsayar da bayaninsa saboda yaji ana kiran sallah duk da cewa shi ba musulmi bane Kalli bidiyon shugaban kasar kenya lokacin da ya dakata...
read more
Kishiyarta ta kone ta kurmus har lahira
 Kishi ko hauka? Kishiyarta ta kone ta kurmus har lahira. Wata kishiya ta aikata mummunan aiki kan amaryar da aka kawo mata a matsayin aboki...
read more
Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai
 Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai da sunan rikicin makiyaya. So suke su hada hausawa da fulani fada a arewa dan haka suke kunno wutar...
read more
Toh fa Abu Ya Girmama Fantami Yayi Kaca Kaca dasu Abduljabbar da Zazzaky Gameda Zagin Sahabbai
  Toh fa Abu Ya Girmama Fantami Yayi Kaca Kaca dasu Abduljabbar da Zazzaky Gameda Zagin Sahabbai 1. Yana daga cikin manyan alamu na bacewar...
read more
Buhari yace zai taimakawa janhuriyar Nijar wajen yaki da yan boko haram
 Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari yace zai taimakawa janhuriyar Nijar wajen yaki da yan boko haram. Sannan zai sake taimaka Nijar wa...
read more
Jahohi goma da sukafi kazanta a Nijeriya
 Jerin wasu jahohin guda goma da suka fi kazanta a Nijeriya. Kowa na bukatar zama ko rayuwa a guri mai kyau tare da tsafta domin jin dadi da...
read more
Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi
 Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi Wata mata mai suna Asifa Nkagolo ta cizge mazakutar mijinta Bashir Mukaire sabod...
read more