Min menu

Pages

MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24

 


MUSULMAI KU GUJI TASHAR YAHUDAWA AREWA24


Wata mata tsohuwar jami'a mai suna RONNI GOLDFARB a hukumar leken asirin tsaron duniya na Amurka, Central Intelligence Agency (CIA) hukumar da take aiki kafada da kafada da hukumar leken asirin tsaro na haramtacciyar Kasar Isra'ila, Institute for Intelligence and Special Operations (MOSSAD), itace ta kafa tashar Arewa24


Shekara 21 da suka gabata, wannan bayahudiyar mata Ronni Goldfarb, ta kafa wata shahararriyar gidauniya mai suna EQUAL ACCESS INTERNATIONAL (EAI) mai matsuguni a birnin Washington DC na Amurka, domin cigaba yada munanan dabi'u da manufofin yahudawa da nasara a nahiyar Asia, Afirka, da kasashen Larabawa wato gabas ta tsakiya


Gidauniyar Equal Access International (EAI)  suna gudanar da ayyukansu ne a kasashen Afghanistan, Nepal, Pakistan, Cambodia, Philippines, Nigeria, Burkina Faso, Niger, Chad, Cameroon da Kenya, mu anan Nigeria sai suka kawo mana Arewa24 suka jibge a babbar cibiyar Arewa wato Kano karkashin kulawar gidauniyar ta EAI wanda basa biyan kudi kasa da naira dubu dari biyu


Gidauniyar EQUAL ACCESS INTERNATIONAL tana samun tallafin kudi da kayan aiki daga hukumomin da suke karkashin kulawar majalisar kasashen turawa masu wargaza zaman lafiyar duniya, wanda suke cewa majalisar dinkin duniya wato United Nation (UN), irin su USAID, UNDP, UNESCO da babban bankin buniya (WORLD BANK), wanda asalin tarihin bankin na yahudawa ne zalla wato JEWS BANK kafin suka canza masa suna zuwa WORLD BANK a lokacin da suke shirin kafa haramtacciyar Kasarsu ta Isra'ila


Sun kafa gidauniyar EQUAL ACCESS domin su yada munanan dabi'u da manufofinsu na yahudawa kamar haka:

(1) Daidaita tsakanin jinsin mata da maza

(2) Daidaita matsayin addinai 

(3) Koyar da Zina, Luwadi da Madigo

(4) Koyar da dabanci da ta'addanci

(5) Lalata tarbiyyan Musulmai maza da mata

(6) Koyar da shigar banza da yawo tsirara

(7) Koyar da rawa da wakoki na iskanci 

(8) Koyar da shaye-shayen miyagun kwayoyi

(9) Fada da karatun Qur'ani kai tsaye

(10) Fada da addinin Musulunci kai tsaye

(11) Koyar da dabi'un yahudu da nasara

(12) Shagaltar da mutane daga barin yin karatu

(13) Raba Musulmi da addini (riddah) 


Wannan shine manyan kudurori ko ajanda na Arewa24 karkashin kulawar EQUAL ACCESS INTERNATIONAL wanda suke so su yada a Arewa Kasar Musulunci da Musulmai, wanda a zahiri Arewa24 inda wani abu ne mai kyau mai amfani kudu zasu kai, Wallahi ba zasu taba kawo wa Arewa ba, don haka Arewa24 babban makami ne mai guba wanda aka samar domin ayi amfani dashi wajen yakar kwakwalwar Musulmin Arewa, yakin kwakwalwa ne wanda ake yinsa ta kafofin sadarwa


Yahudu da Nasara suna da hanyoyi na dabarbaru, idan suna son yakar tunani da kwakwalwar Musulmai da gaske ta kafar sadarwa, zasu fara ne da gabatar da abinda Musulmi suke so, misali har tafsirin Qur'ani na manyan Malamai zasu iya sakawa, don su ja hankali, idan sun fahimci hankalin Musulmi ya karkata ga tashar, daga nan sai su fara yada boyayyar ajandarsu, suna da tsarin Plan A har zuwa Plan Z, kowani Plan A zai iya yin shekara 100 yana tasiri


Ya ku 'yan uwana Musulmi da kuke kallon tashar Arewa24, ku fahimci sakon Datti Assalafiy da kyau, idan kuna son ku tsare 'ya'yan ku daga zama lalatattu 'yan iska mulhidai ko Zindiqi, to kuyi gaggawan haramta musu kallon tashar Arewa24, imba haka ba, ku jira ku gani abinda Arewa24 zasu fara yadawa na yaki da addinin Musulunci da lalata tarbiyyan 'ya'yan ku kai tsaye 


Idan bakwa son 'ya'yan ku su taso su zama 'yan Luwadi, 'yan Madigo, rikakkun Mazinata, Karuwai, mashaya giya da kwayoyi, marassa tarbiyya, marassa jin maganar iyaye, marassa tausayin iyaye, masu sakaci da riko da addini, 'yan iska, 'ya'yan asara, mulhidai, zindikai, to na rantse da girman Allah kuyi gaggawa kawar da tashar Arewa24 daga cikin gidajen ku


Duk wanda yaki yadda da wannan shawaran, to ya rubuta ya ajiye saboda tarihi, ranar da dan cikin ka ya falla maka mari zaka tuna da bawan Allah Datti Assalafiy da ya baka shawara akan ka kawar da tashar Arewa24 daga gidanka, ka ajiye sabani ko rashin fahimta dake tsakaninka da Datti Assalafiy, ka dubi shawaran da kyau ka yiwa kanka zabi


'Yan uwa Musulmi masu albarka ku taimaka ku yada wannan rubutun ya shiga ko'ina


Allah Ka wargaza shirin yahudawa na Arewa24 Allah Ka rusa tasirin tashar Arewa24

Allah Ka dausashe hasken Arewa24 

Allah Ka cire wa dukkan Musulmi sha'awar son kallon tashar Arewa24 a cikin zukatan su


Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments