Min menu

Pages

Shugaban kasar kenya ba musulmi bane amma ya dakata da bayanin da yake da yaji ana kiran sallah

 Ya tsayar da bayaninsa saboda yaji ana kiran sallah duk da cewa shi ba musulmi baneKalli bidiyon shugaban kasar kenya lokacin da ya dakata da bayanin da yake lokacin da yaji ana kiran sallah

Shugaban kasar ba musulmi bane amma ya dakatar da bayanin da yake saboda yaji ana kiran sallah.

Allah ya daukaka musulunci da musulmi a duk fadin duniya.


Kalli bidiyon anan

Comments