Min menu

Pages

Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi


 Wata Mata Ta yanke Mazakutar Mijinta Saboda Tsananin Kishi


Wata mata mai suna Asifa Nkagolo ta cizge mazakutar mijinta Bashir Mukaire saboda zargin ya kwana a gidan ɗayar matarsa.


Lamarin ya faru ne a kasar Uganda ranar 17 ga watan Maris, inda matar bayan ta cizge mazakutar ta kuma tsere.


Makwabta sun tarairayi Bashir suka kaishi Asibiti inda Likita yace dan shekaru 45 ɗin ba zai sake iya amfani da al’aurar tasa ba sannan kuma fitsari ma saidai ya riƙa yi ta roba.


Kakakin ƴan sandan yankin ya tabbatar da faruwar lamarin.

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments