Min menu

Pages

 Wani jirgin yaki yayi hatsari.Da safiyar ranar alhamis aka samu wani jirgin yaki yayi hatsari.


Jirgin yakin ance mallakin sojojin ruwa ne na kasar birtaniya.


Rahotanni sun nuna anyi saurin wucewa da mutanen dake cikin jirgin zuwa asibiti bayan faruwar al'amarin.


Sannan ma'aikatan jinya suna nan suna aiki akan mutanen da sukai hatsarin.

Comments