Min menu

Pages

Wata budurwa ta fadi magana ga dan kwallon Nigeria Shehu Abdullahi saidai mutane sunce nasu ga laifinta ba

 Wata budurwa mai jini a jika kuma mai kyau ta fadi wata magana ga dan kwallon Nigeria..Maganar ta jawo maganganu masu yawa a dandalin sada zumunta inda wasu da dama suka ce batai laifi ba domin duk matar data samu abinda take nema ga dan kwallon zata amince.


Wata budurwa ta wallafa tsananin so da kaunar da take yiwa dan wasan kwallon kafar shehu Abdullahi.


Sannan tace idan har yanada muradin kara aure ya taimaka ya kara da ita domin tana matukar kaunarsa.


To saidai tunda ta wallafa wannan sakon nata a twitter har yanzu babu wani sako daga gurin dan wasan kwallon kafar.


Wasu sunata cewar wai saboda taga yanada kudi ne yasa tace tana sonsa inda wasu kuma ke cewa tsantsar soyayya ce wadda ita kuma babu ruwan soyayya da kudi.

Comments