Min menu

Pages

Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su

 


Dr Ahmad Abubakar Gumi yace yan bindiga baza su mika wuya ba sai sun tabbatar ba abinda zai same su 


 Dr Ahmad Abubakar Gumi yace bai ga dalilin da zai sa gwamnati ta ki yin sulhu da yan bindigan da suka nuna sha'awar yin sulhun ba 


Babban malamin ya yi wannan jawabin ne yayin wani taron da aka yi kan kallaubalen tsaro da ke adabar Nigeria 


Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments