Min menu

Pages

Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai

 Ana kokarin raba kan yan arewa ne kawai da sunan rikicin makiyaya.So suke su hada hausawa da fulani fada a arewa dan haka suke kunno wutar rikicin makiyaya da manoma.Amma da farko ai kowa yasan tsakanin hausawa da fulani kansu a hade yake babu wani da yake gano su, to yanzu kuma so suke a hadasu fada da junansu.


Wani dattijo daga jihar nasarawa ya nuna rashin jin dadinsa na ganin yadda ake neman siyasantar da maganar makiyaya.


Yace kawai so ake a raba kan al'ummar arewa dan haka ake amfani da sunan makiyaya amma inba haka ba ai yan arewa dama kawai aka sani da kiyo da noma ba yan kudu ba.


Dattijo kuma sanata Abdullahi Adamu shine yai wannan maganar.


Yace kawai ana fakewa da wasu hare hare ne ace makiyaya ne domin a hada kan yan arewa

Comments