Min menu

Pages

Wata Sabuwa Duk wanda ya sayi filayen gwamnati sai mun ruguje su idan muka ci mulki - Kwankwaso

Wata Sabuwa Duk wanda ya sayi filayen gwamnati sai mun ruguje su idan  muka ci mulki -Cewar Dr Rabiu musa Kwankwaso


Tsohon gwamnan jihar Kanoda ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce babu tunani a matakin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje na aro naira biliyan 20 domin gina gada.


Cikin wata tattaunawa da Wakilinmu Sanata Kwankwanso ya ce, a lokacin da yake shugabantar jihar duka gadojin da suka gina sun gina su ne da kudaden jihar ba da na bashi ba.


"Ana bukatar komai na ci gaba amma an fi bukatar ilimi sama da komai, a koyawa yaran talakawa sana'o'i zai fi taimakwa akan samar da wadannan gadodji."


Kwankwaso ya ce mutan kano sun fi bukatar ilimi sama da komai a halin da ake ciki.


 

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments