Min menu

Pages

Jerin wayoyin android da WhatsApp zai daina amfani akan su.

 Jerin wayoyin android da WhatsApp zai daina amfani akan su.


Hanya mai sauki da zaka hana ayi adding dinka a group na WhatsApp dole saida izininka.

Akwai jerin wayoyin android da dama da aka fitar da sanarwar cewa WhatsApp zai daina aiki a cikinsu, wannan shine dalilin yasa mukai bincike muka gano muku sunan wayoyin da kuma kamfanin da suke domin mutane suji idan wayarsu na daga ciki sai suyi saurin canjawa.

Dan haka ga jerin sunayen wayoyin nan da kamfanin da suke a kasa.


Na kamu da kaunar abokin mahaifina sosai dan Allah ku bani shawara

Kamfanin Samsung 


1. Galaxy Trend Lite


2. Galaxy Trend II


3. Galaxy SII


4. Galaxy S3 mini


5. Galaxy Xcover 2


6. Galaxy Core


7. Galaxy Ace 2


 kamfanin LG 


1. Lucid 2


2. Optimus F7


3. Optimus F5


4. Optimus L3 II Dual


5. Optimus F5


6. Optimus L5


7. Optimus L5 II


8. Optimus L5 Dual


9. Optimus L3 II


10. Optimus L7


11. Optimus L7 II Dual


12. Optimus L7 II


13. Optimus F6


14. Enact


15. Optimus L4 II Dual


16. Optimus F3


17. Optimus L4 II


18. Optimus L2 II


19. Optimus Nitro HD and 4X HD


20. Optimus


F3Q. ZTE


1. Grand S Flex


2. ZTE V956


3. Grand X Quad V987


4. Grand Memo


Huawei


1. Ascend G740


2. Ascend Mate


3. Ascend D Quad XL


4. Ascend D1 Quad XL


5. Ascend P1 S


6. Ascend D2


Kamfanin Sony


1. Xperia Miro


2. Sony Xperia Neo L


3. Xperia Arc S


4. Alcatel


5. One Touch


6. Evo


Sauran sun hadar da Archos 53 Platinum,  HTC Desire 500, da  Caterpillar Cat B15, da kuma Wiko Cink Five,  sai Wiko Darknight, sannan kuma sai Lenovo A820, da UMi X2, Faea F1 da THL. W8.


Hanyar da zaka hana a dameka da tura sako ta WhatsApp ba tare da kayi blocked din mutum ba


Yadda Wata Budurwa Take Roƙon Saurayi Yayi Lalata Da Ita Sau 10 Ya Bata Wayar iPhone

Comments